Latest
A kalla mutane biyu ne suka rasu sakamakon fashewar bututun iskar gas a cikin harabar Dakin Karatu na tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo Presidential Librar
Ben Ayade, gwamnan jihar Cross Rivers ya bukaci sauran gwamnoni a tsohuwar jam'iyyarsa ta Peoples Democratic Party, PDP, su dawo jam'iyyar All Progresives Congr
Mazauna da masu wucewa yankina Oshodi sun tsaya cirko-cirko dake jihar Legas sakamakon mamaye yankin da sojoji suna yi kamar yadda jaridar Daily Trust tace.
Mai martaba sarkin Funakaye a jihar Gombe Alhaji Muhammadu Kwairanga Abubakar II ya riga mu gidan gaskiya. Sarkin ya rasu ne a safiyar yau Alhamis a Bajoga kama
Mun fahikmci akwai yiwuwar kwamitin rikon kwarya na APC zai daga zaben shugabanni. Wasu ‘yan siyasa su na ganin hakan zai iya jawo baraka a cikin jam’iyya.
Kamfanin rarrabe wutar lantarki ta Najeriya (TCN) ta dawo da wutar lantarkin jihar Kaduna, sa'o'i kadan bayan kungiyar kwadago ta kasa ta janye yajin aikin NLC.
Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa ya bayyana cewa mai yiwuwa ya bar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars a watan Yuni, yayinda ya jinjina wa Ali Rabiu.
Labarin da ke shiga mana da duminsa na nuna cewa gwamnan jihar Kross Ribas, Ben ayade, ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyar APC a yau Alhamis..
Ministan shari'a kuma Antoni janar na ƙasa, Abubakar Malami, ya gargaɗi gwamnonin kudancin Najeriya a kan matakin da suke shirin ɗauka na hana makiyaya kiwo.
Masu zafi
Samu kari