Latest
'Yan ta'addan ISWAP ta fitar da jerin sunayen kwamandojin kungiyar Boko Haram da ta kame yayin da suka kai hari mafakar kungiyar ta Boko Haram a cikin makon nan
Dan gidan Sarkin Kontagora, Alhaji Bashar Saidu Namaska, na cikin mutanen da yan bindiga suka hallaka yayinda suka kai hari gonar Sarkin a jiya ranar Laraba.
A ranar Taata ne rundunar Sojojin Najeriya ta rasa Sojoji a hannun ‘Yan bindiga a Neja. Amma an yi nasarar fara dawo da wadanda su ke sansanin IDP zuwa gida.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a Najeriya, Adamu Garba ya bayyana yadda ya ji sakamakon mutuwar dan ta'adda Shekau. Ya ce wannan darasi ne ga Kanu da Igboho.
Ƙungiyar fulani miyetti Allah ta ƙasa MACBAN, ta nuna goyon bayan ta kan matakin da gwamnonin kudu suka ɗauka na hana fulani makiyaya kiwo a kafa a yankunan su.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo kasar Najeriya bayan tafiyar da yayi domin halartar muhimmin taro a birnin Paris na kasar Faransa, Kamar yadda hadimin.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) tayi tir da sauya shekar da gwamna Ben Ayade ya yi zuwa jam'iyyar All Progressives Congress, ta ce abun takaici ne.
Kwamitin gudanarwan uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta shiga ganawar gaggawa a hedkwatar jam'iyyar dake Abuja sakamakon sauya shekarar gwamna.
Wasu 'yan ta'adda cikin kakin soja sun kashe wani jami'in dan sanda a jihar Imo. An ruwaito cewa, sun fahimci shi dan sanda ne daga nan suka afka suka kashe shi
Masu zafi
Samu kari