Latest
Rahoto ya bayyana kungiyar ISWAP ta tura yara kanana da mata, wajen fatattakar kungiyar Boko Haram. Rahoton ya ce, yara ne da aka horar da su matukar horo.
Wasu 'yan bindiga sun sace mutae 12 yayin wani hari da daddare a garin Kwankwashe da ke karamar hukumar Suleja ta jihar Neja, sun kum kashe wani mutum daya.
Gwamna Darius Ishaku na jihar Taraba ya bayyana sauya shekar gwamnan Kross Riba, Ben Ayade, zuwa jam'iyar All Progressives Congress (APC) ya girgizasu kuma yayi
Gwamna Abdullahi Sule ya gabatar wa sarakunan gargajiya 25 na ajin farko a jihar Nasarawa da sabbin motocin SUV domin saukaka masu wajen sauke nauyin kansu.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, ba za ta kara farashin man fetur nan kusa ba. Gwamnatin tana martani ne ga shawarin gwamnonin Najeriya da suka bukaci a kara.
Kimanin awanni 24 bayan fashewar iskar gas ya faru a harabar dakin karatu na shugaban kasa Olusegun Obasanjo da ke Abeokuta, wani lamarin ya sake faruwa a Ogun.
Jami'ar Jos (UNIJOS) ts umarci ɗalibanta dake zaune a ɗakin kwanan cikin jami'ar d su gaggauta barin ɗakunan saboda rahoton tsaro da suka samu daga Yan sanda
Gwamnatin Buhari ta siyi jiragen sojojin ne domin yaki da ta'addanci, masu tayar da kayar baya, 'yan fashi da makami, da sauran barazanar tsaro a Najeriya.
Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC) ta sanar da cewa Buhaari ya ce fari daga watan Yuli, za'a wajabtawa yan Najeriya gabatasr da lambobin IMEI na wayoyinsu..
Masu zafi
Samu kari