Latest
An gudanar Sallar Jana'iza ga manyan jami'an sojin Najeriya da suka mutu sakamakon hadarin jirgi ranar Juma'a, 21 ga watan Mayu, 2021 a babbar filin jirgin sama
Wasu yan bindiga a daren Juma'a sun hallaka jami'ar hukunar NSCDC biyu a Nneyi, dake karamar hukumar Anambra East inda suka kona motarsu tare da kwashe makamai.
Sojoji sun rufe yankin da jirgin dakarun sojin saman Najeriya yayi hatsari a ranar Juma'a a filin suaka da tashin jiragen sama na Kaduna. Jirgin saman wanda.
Gamayyar jami'an hukumar Sojojin Najeriya da na yan sanda a karamar hukumar Kontagora sun ragargaji yan bindiga akalla guda bakwai a cikin daji a jihar Neja.
Da safiyar Asabar, ginin dake 142(a) kan babban titin Murtala Mohammed a garin Calabar wanda shine sakateriyar PDP na jihar Cross River, an yi masa fentin APC.
Gawar Janar Ibrahim Attahiru, marigayi shugaban sojin kasa da sauran sojojin da suka rasu sakamakon hatsarin jirgin sama a ranar Juma'a an daukesu daga Kaduna.
Shugaban kwamitin majalisar dattawa ka al'amuran sojin kasa, Sanata Ali Ndume na jam'iyyar APC daga yankin Borno ta kudu, ya kwatanta mutuwar shugaban sojin.
Hukumomi. Ƙasar Saudiyya sun bayyana yadda wani mutumi ya tunkari limamin dake gudanar da huɗuba a masallacin ka'aba ɗauke da makami, amma jami'ai sun kama shi.
Za ku samu takaitaccen tarihin Marigayi Shugaban hafsun sojojin Najeriya, Janar Ibrahim Attahiru. Kafin Ibrahim Attahiru, Najeriya ta taba rasa Hafsun Sojoji.
Masu zafi
Samu kari