Latest
Ga dukkan alamu, dan siyasar Najeriya, Femi Fani-Kayode, ya sake baiwa soyayya wata dama kuma bai kuma yi kasa a gwiwa ba wajen nuna sabuwar masoyiyar tasa.
Shugaban kasar Ghana, Nana Akufo-Addo ya kawo wa shugaba Muhammadu Buhari ziyara fadar Aso Villa a ranar Alhamis, 27 ga watan Mayu, 2021, BUhari Sallau yace.
A yau Alhamis,27 ga watan Mayun 2021 ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Manjo Janar Farouk Yahaya a matsayin saon shugaban hafsin sojin kasa na Najeriya.
Za ku ji ami’an Arewa da suka rike mukamin Hafsoshin sojin kasa bayan samun ‘yancin kai. Mun kawo sunayen tsofaffin hafsoshin, inda suka fito, da wa'adinsu.
Rundunar yan sanda a jihar Katsina, ta bayyana cewa jami'anta sun samu nasarar hallaka yan bindiga huɗu, sun fatattake su daga kai hari a Dangeza jihar Katsina.
Rahoto ya bayyana cewa, an gano gawarwakin mutane 13 da suka mutu a wani hadarin jirgin ruwa da ya faru a jihar Kebbi jiya Laraba. Mutane da dama sun nutse.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Farouk Yahaya a matsayin shugaban dakarun sojin kasa na Najeriya.Yahaya,mai mukamain manjo janar zai maye gurbin Attahir.
A jiya Injiniya Buba Galadima ya yi karin haske game da akidarsa a siyasa. Tsohon jigon na jam’iyyar CPC ya ce har gobe ya na tare da r-APC, ba APC ko PDP ba.
Lai Mohammed ya bukaci 'yan Najeriya da su kwantar da hankali kan yanayin da ake ciki a Najeriya. Ya ce Najeriya na cikin hannu mai aminci duk da yanayin da ake
Masu zafi
Samu kari