Latest
Janar ɗin sojojin Nigeria, Birgediya Janar Abimbola Yussuph, a ranar Lahadi ya nemi a riƙa yi wa sojoji addu'o'i na musamman don samun nasara kan ƴan Boko Haram
Rundunar sojin Najeriya ta ce ba gaskiya bane ita sam ba ta jefa bama-bamai kan masu daurin aure a wani yankin jihar Neja ba. Ta ce zargin yunkurin bata suna ne
Kungiyar masoya ta roki jagoran jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu ya taimaka ya nemi takara, ta na lika hotunansa duk da har yanzu bai ce yana neman mulki ba.
Wani gagarumin gwanin nutso a kasar Amurka ya sha da kyar bayan da kifi ya hadiye shi kuma cike da sa'a ya amayo shi. Mutumin mai suna Michael Packard yace.
A shekara biyu tal, Babagana Umara Zulum ya kaddamar da ayyuka 556 a jihar Borno. Gwamnatin ta yi wannan bayani ne wajen bikin zagayowar ranar damukaradiyya.
Boko Haram da ‘Yan bindiga su na yi wa harkar ilmin Boko barazana, suna dauke yara. An sace dubban dalibai a jihohin Kaduna, Katsina, da Neja a shekarar nan.
Rundunar sojin Najeriya tayi kira ga 'yan ta'addan Boko Haram da su ajiye makamai kuma su nemi yafiyar tare da sasanci.AA Eyitayo, babban kwamandan Div 7 yace.
Mujahid Asari Dokubo, tsohon kwamandan tsageru kuma shugaban gwamnatin gargajiya ta Biafra,ya kwatanta shugaban IPOB da zama dan ta'adda,Daily Trust ta ruwaito.
Karshen mulkin firaministan Isra'ila ya rasa mulkinsa bayan shafe shekaru 12 yana mulki. Shugaban kasar Amurka ya taya sabo da aka zaba a matsayin firmanista.
Masu zafi
Samu kari