Latest
Siyasar Kano sai Kano, a halin yanzun an fara sukar gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje bisa taka hoton tsohon gwamnan jihar da yayi a gangamin APC jiya.
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya gargadi 'yan siyasar da ke amfani da 'yan daba wajen tarukan siyasa, ya kuma sanya dokar hana zuwa da 'yan daba
Gwamnan jihar Filato ya tabbatar da korar shugaban jam'iyyar APC na jihar tare da nada sabo bisa zargin yiwa jam'iyyar zagon kasa. An nada mataimakinsa a gurbin
Biyo bayan samun rahotannin fasaha kan tattaruwar wasu yan bindiga a yankin garin Genu, rundunar sojin sama ta ƙaddamar da hari ta sama a dajin da suka taru.
Biyo bayan nadin sabon shugaban hafsa sojin Najeriya, Manjo Al-Mustapha ya shawarci jami'in kan yadda ya kamata ya bi wajen yakar 'yan ta'addan Boko Haram.
Biyo bayan ayyana ranar 12 ga watan Yuni a matsayin ranar Demokaraɗiyya da shugaba Buhari yayi, iyalan MKO Abiola sun koka kan yada gwamnati ta yi watsi da su.
Gwamnan jihar Zamfara, ya bayyana halin da jiharsa ke ciki, in da yace lamurra suna ta kara tabarbarewa kamar yadda yazo ya sami jihar daga gwamnatin baya.
Biyo bayan kai wani mummunan hari ƙauyen Kadawa dake ƙaramar hukumar Zurmi a jihar Zamfara, Gwamna Bello Matawalle ya lashi takobin ɗaukar matakin da ya dace.
Hukumar kula da aikin hajji ta kasa ta tabbatar da cewa, kasar Saudiyya ta soke aikin hajji ga kasashen duniya baki daya, ta bukaci 'yan kasa su karbi kudinsu.
Masu zafi
Samu kari