Latest
Majalisar dattawa, ta ce ta ji shuru game da shirin farfado da tattalin arziki na shugaba Buhari. Don haka ta ba da umarnin a binciki minista Zainab Ahmed.
Wani hatsarin mota da ya rutsa da kwamishinan kula da kayayyakin gwamnatin Ebonyi, Nweze, yayi sanadiyyar mutuwarsa a asibiti bayan an yi nasarar mishi aiki.
Duk da makuden kudin da ya biya MacKenzie na rabuwar aurensu, dukiyar Jeff Bezos ta cigaba da habaka a kullum sakamakon Amazon da sauran hannayen jarin da suka.
Za a ji Jami’an tsaro sun kama mai taimakawa ‘Yan ta’addan ISWAP. Wida Kachalla ya hadiye SIM card dinsa da ya gane Sojoji sun rige sun rutsa shi a kasuwa.
Jami'ar jihar Kaduna ta bada umarni ga tsoffin dalibai da kuma sabbi da su dawo karatun shekarar 2020/2021 a ranar 22 ga watan Yuni,jaridar Daily Nigerian tace.
An nada tsohon shugaba Goodluck Ebele Jonathan a matsayin shugaban jami’ar Cavendish ta kasar Uganda, inda zai canji tsohon Shugaban kasar Zambia, Keneth Kauda.
An rantsar da kwamitin da za su ceto mutum miliyan 100 daga talauci a Najeriya. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce Gwamnatinsa za ta yi koyi da abin da Indiya
Tsohon gwamnan jihar Kano, Eng. Rabi'u Musa Kwankwaso ya fara aikin wata hanya da bai ƙarisa ba, sai dai a halin yanzun, gwamna Ganduje ya sha alwashin gama wa.
Manjo Janar Farouk Yahaya, shugaban sojin kasa na Najeriya a ranar Talata, 22 ga watan Yuni, ya sha alwashin cewa mulkinsa zai baiwa walwalar sojoji fifiko da.
Masu zafi
Samu kari