Latest
Za ku ji cewa EFCC ta ce ta na zargin Bello Tambuwal da yaudarar ‘yan kasuwa. Mai ba Gwamnan shawara ya na zuwa wurin dillalan motoci, ya na da yaudararsu.
Wani ɗalibi mai shekaru 20 a jihar Kano, Ɗanladi Shuaibu, ya cinnawa kansa wuta don bai samu kudin biyan jarrabawar kammala sakandare ta SSCE ba, The Cable ta r
Komawa Jam’iyyar APC da ake yi, ya na neman jawowa Secondus matsala a PDP inda ‘Dan Majalisa ya huro wuta a sauke Shugaban Jam’iyyar PDP da ‘Yan Majalisarsa.
Yan sanda a Legas sun kama wani Bolaniran Orimolade, mutumin da ya shafawa matarsa da yar ta da wasu mata da dama cuta mai karya garkuwar jiki ta HIV/AIDS.
Abin mamaki, Wani matashi mai suna @Turkcooper a manhajar TikTok ya baiwa wata budurwarsa da yaso ya aura sabuwar mota duk da cewa ta ce ba zata auresa ba.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba, a ranar Laraba, sun bindige Farfesa Samuel Ndubisi, shugaban hukumar habbaka kayayyakin kimiyya, SEDI, a Enugu
Tsohon shugaban kasar Amurka ya maka kamfanonin Fcebook, Twitter da Google bisa take hakkinsa na fadin albarkacin baki. Ya nemi kotu ta sa a janye dakatar dashi
Ibrahim Magu, tsohon mukaddashin shugaban hukumar yaki da rashawa tare da hana yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa, an zargesa da kange wasu bincike na zargi.
Jami'an yan sanda na Operation Puff Adder II ta rundunar 'yan sandan jihar Bayelsa ta kama wani da ake zargi da aikata fashi da makami. Daily Trust ta ruwaito c
Masu zafi
Samu kari