Latest
Rundunar 'yan sanda a babban birnin tarayya Abuja sun samu nasarar cafke wasu 'yan fashi da makami.Sun kuma gurafanar dasu a gaban kotu ana kuma kan bincike.
Rahotanni daga gidan gwamnatin jihar Zamfara na fada mana cewa, har yanzu ba a sako daliban makarantar sakandaren 'yan mata dake Jangebe a jihar ta Zamfara.
Shugaban kasar Ghana, Nana-Akufo Addo ya jaddada matsayarsa na cewa ba zai taba yarda da yin auren jinsi a kasar ba idan har yana kan karagar mulkin shugabanci.
Jam’iyyar APC mai mulki ta lashe zaben kananan hukumomi 17 a jihar Yobe, sannan yan takarar kansiloli na jam’iyyar 178 duk sun kawo unguwanni a gudunmomi uku.
"Hausa-Fulani su ne za su zama shashashu a wannan abu da ke faruwa kuma su ne kasuwancinsu zai tsaya. Ƴan kudanci dai za su iya yin maleji da abin da suke da
"ƴunkuri na inganta Ƙungiyar Kasuwancin Duniya, da shigowa da farfaɗo da ita daga lahanin annobar Kwabid-19 abu ne mai muhimmanci. Wannan ƙungiya a shirye take
@Daily_nigerian ta rawaito cewa, a ranar Asabar ne Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad, ya sanar da ba da kwangilar gina titi mai tsawon kilomita uku tare.
Shararren marubuci a Najeriya ya shawarci jihohin da ake yawan sace-sacen yara da su gaggauta shiga zanga-zanga domin shawo kan matsalar tsaro a jihohinsu.
Wani tsohon darakta a DSS ya bayyana cewa bincike ya nuna da yawa daga cikin 'yan bindiga tsoffin 'yan boko Haram ne. Kuma ba daya suke da 'yan Neja Delta ba.
Masu zafi
Samu kari