Latest
Hadimar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, kan kafafen yada labaran zamani, Misis Lauretta Onochie, ta bayyanawa kwamitin majalisar dattawa cewa ita ba ’yar jam’i
Kungiyar Dattawan Arewa ta yi karin haske a kan maida mulki ga ‘Yan Kudu. Kakakin NEF ya ce sai an gamsar da Arewa kafin ta marawa Kudu baya a zabe na 2023.
Awanni kaɗan bayan wasu mutane ɗauke da bindigu sun kutsa makarantar sakandire a Kaduna sun sace ɗalibai 121, wasu yan bindiga sun sake sace aƙalla mutum 13.
Ministan tsaro a Najeriya ya bayyana asalin abinda shugaba Buhari yake nufi da 'Yaren da suka fi fahimta'. Ya ce dole ne a hukunta tsageru yadda ya dace da doka
Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun, ya jawo ce-ce-ku-ce daga mutane a shafukan sada zumunta bayan ya wallafa wasu hotuna da ke nuna shi yana kula da ababen hawa.
Legit.ng Hausa ta tattaro bayanai kan yadda wasu daga cikin ministocin Buhari mutum bakwai suka yi aiki a Najeriya ba tare da takardar shaidar gama NYSC ba.
Annobar COVID-19 da ake fama da ita a halin yanzu a duniya ta janyo takaita adadin alhazan da za su gudanar da aikin Hajj a karo na biyu. Takaitawar ta haifar.
Gine-gine biyu sun rushe a ranar Laraba a wurare daban-daban a cikin Jihar Anambra. Yayin da wani bene mai hawa biyu da ake kan ginawa ya ruguje a kananan hukum
Gwamnatin Katsina zata fara karbar harajin Jangali na N500 akan kowacce saniya da ke jihar duk shekara kamar yadda News Wire ta ruwaito. The Cable ta ruwaito..
Masu zafi
Samu kari