Latest
Jami’an tsaro sun kama maras ido da mai dakinsa bisa zargin damfara. 'Yan Sanda ne su ka yi ram da wannan maras ido da yake damfarar Bayin Allah a kasuwanni.
Wasu mutane da aka tsare sakamakon zarrginsu da ake yi da zama 'yan Boko Haram sun bukaci wata babbar kotun tarayya da ke zama a Legas da ta kwatar musu hakkin.
Alkali bai ba EFCC damar karbe wasu gidajen da Bukola Saraki ya mallaka ba. EFCC ta rantse cewa a lokacin da Bukola Saraki yake gwamna a jihar Kwara ya saye su.
Dr. Ahmad Gumi ya na nan a kan bakarsa, ya dage sai Gwamnati ta yafewa Miyagun ‘Yan bindiga kamar yadda aka yafewa masu hambarar da Gwamnati mai-ci a baya.
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan, ya yi jawabi lokacin da shugaban hukumar NDLEA, Buba Marwa ya kai masa ziyara majalisar a ranar Alhamis, rahoton The Ca
Sojoji da dama sun rasa rayukansu bayan wasu 'yan bindiga sun kai wa mazauninsu dake Marina hari a karamar hukumar Safana dake jihar Katsina. Lamarin ya faru da
Rundunar sojojin Nigeria ta karyata rahoton cewa wasu jami'anta da sojoji sun tsere daga wurin aikinsu bayan harin da Boko Haram ta kai Marte da Dikwa a jihar B
A jihar Imo rikicin siyasa ya barge musamman amajalisar wakilan jihar inda tayi awon gaba da kujerar shugaban masu rinjayen majalisar a zaman yau Alhamis a
Mutane aƙalla 10 ne aka tabbatar da sun mutu har lahira a sakamakon mummunan haɗarin mota daya rutsa dasu a kan babban titin Aba zuwa jihar Enugu a jiya laraba.
Masu zafi
Samu kari