Latest
Duk da matsin lambar Coronavirus, miliyoyin mutane sun samu aikin yi a Najeriya. Farfesa Yemi Osinbajo ya ce gwamnatinsa ta tsare ayyuka sama da miliyan biyu.
Fadar shugaban kasa, ta bakin Garba Shehu, a ranar Alhamis, 8 ga watan Yuli, ta musanta ikirarin da ake yadawa cewa Buhari na shirin karawa Ibrahim Magu girma.
Mashawarci na musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan harkokin yada labarai, Femi Adesina, ya ce babbar jam’iyyar adawa a Najeriya za ta zama wayam.
Lauyoyi sun sake shigar da karar Ministan shari’a da Hukumar DSS. Wannan ne karo na uku da AGF Abubakar Malami SAN zai amsa laifi a kotu a cikin kwana biyu.
Kasar Ingila ta yi wa Najeriya baki, ta ce rikici zai iya barkewa a kasar kafin 2023. Foreign, Commonwealth and Development Office ta koka da halin da ake ciki.
Idan za ku tuna, kanakin baya 'Yan DSS su ka dura gidan Sunday Igboho, su ka yi gaba da mutane. Igboho ya kai karar Gwamnati a kan tsare masa yara da aka yi.
Hukumar kula da dakile cutuka masu yaduwa, NCDC, ta ce ta gano mugun nnau'in cutar korona mai suna SARS-Cov-2 a jihar Delta dake Najeriya a ranar Alhamis d.
Kungiyar Kasashen G7 ta yi alkawarin ba Najeriya tallafin kudi. Kasashen Amurka, Ingila, Faransa za su yi karo-karo, su ba Najeriya kusan Naira biliyan 180.
Wasu mutane 4 yan gida daya sun mutu sakamakon guda da suka ci a abinci, wata daya bayan wasu mutum 11 yan gidan sun mutu bayan shan maganin gargajiya, hukumar
Masu zafi
Samu kari