Latest
Gwamnatin Buhari ta bayyana cewa, akwai yiyuwar rage farashin man fetur zuwa N100 a kowace lita. Gwamnati zata zauna da masu ruwa da tsaki domin rage kudin.
Babban kotun tarayya na Abuja ya gayyaci mutum 10 su bada shaida a shari’ar Abdulrasheed Maina. Alkali ya aikawa Ibrahim Magu, Abubakar Malami goron gayyata.
Kwanakin baya, hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikkin kasa zagon kasa watau EFCC ya gurfanar da wani mutumin da yaki mayar da kudi milyan biyu da.
Gwamnan jihar Kaduna ya karbi kashi na farko na allurar rigakafin Korona na AstraZeneca. A baya, an yiwa shugaban kasar Najeriya da wasu makusantansa, da gwamno
Gwamnan jihar Neja ya bayyana asalin abinda 'yan bindiga ke yi na yaudarar gwamnati. Yace, suna tuban muzuru ne su karbi kudi su kara siyan muggan makamai.
Gwamna Muhammadu Yahaya na jihar Gombe ya yi kira ga gwamnonin kudancin ƙasar nan da su ƙara hakuri da makiyayan dake rayuwa yankin su, domin suma suna bin doka
Hukumar Hisbah wacce ta shahara da tabbatar da bin koyarwan Musulunci ta wanke wani jami'inta, Sani Rimo, wanda aka yiwa zargin kai matar aure dakin Hotal.
Dakarun sojin Najeriya sun yi martanin gaggawa a harin da mayakan ta'addanci suka kai a daren Talata har babban birnin Maiduguri, jihar Borno. HumAngle tace.
Shugaban EFCC Abdurrasheed Bawa ya bayyana a gaban kotu domin ba da shaida kan wani batu na zambar man fetur da ake zargin wani kamfani dashi a jihar Legas.
Masu zafi
Samu kari