Latest
Masu garkuwa da ba a san ko su wanene ba sun sace mai dakin tsohon shugaban karamar hukumar Kaugama, Mr Ahmed Yahaya Marke, a jihar Jigawa. A cewar The Channels
Yayin da ake tsammanin ɓarkewar annobar korona a karo na uku, hukumar jami'ar Lagos, ta umarci ɗalibai su fice daga ɗakin kwanan su cikin gaggawa saboda COVID19
Ɗan majalisar wakilan tarayya, Kabiru Amadu, daga jihar Zamfara ya bayyana ficewarsa daga PDP zuwa jam'iyya mai mulki APC, domin bin sawun gwamna Matawalle.
'Yan sanda sun kame wani mutum da ya ce sunansa Sarkin Hauka a jihar Legas a yayin da suke sintirin dare. Ya ce babu laifin da yayi aka kama shi haka kawai.
Watakila Muhammadu Buhari zai sake aikawa Majalisa sunan Mrs. Lauretta Onnochie da su ka ki amincewa a ba ta mukami. Ana zargin cewa rikakkiyar ‘yar APC ce.
Wani mai ikirarin Fasto ne shi mai suna Omosebi Fred, ya gurfana a gaban kotu kan zargin karkatar da kudin cocin har na naira miliyan 15 da rabi, EFCC ta gurfa.
Wata baiwar Allah yar Najeriya ta shige daga ciki yayin da ta auri masoyinta wanda ya kasance Bature. Kyawawan hotuna daga bikin aurensu ya haifar da cece-kuce.
Majalisar dokoki a Najeriya ta karbi rahoton kwamitin kan Al'amuran Zabe game da kudurin gyara dokar zabe a Najeriya. Ana cece-kuce a baya bisa jinkirin akansa.
An kuma: Shugaba Buhari ya sake karya dokar Korona, domin kuwa ya cire takunkumin fuskarsa a bainar jama'a. Daga bullar Korona, an ga shugaban ya karya dokarta.
Masu zafi
Samu kari