Latest
Gwamnonin da aka zaba karkashin jam'iyyar PDP sun zargi shugaban kasa Muhammadu Buhari da mayar da fadar shugaban kasa zuwa sakateriyar APC a kasar Najeriya.
Yayin da jihar Kaduna ke kara faɗawa cikin ƙalubalen sace-sacen mutane musamman sarakuna, wasu da ba'asan ku su waye ba sun yi awon gaba da wani basaraken Jaba.
Dalibai uku na babbar makarantar Bethel Baptist dake Kaduna sun tsero daga hannun miyagun 'yan bindiga da suka yi garkuwa da su, Daily Trust ta tattaro hakan.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta gayyaci tsohon shugaban hukumar karbar korafi da yaki da rashawa na jihar Kano, PCACC, Muhuyi Magaji Rimingado,domin ya amsa.
Wani jigon jam'iyyar APC reshen jihar Benuwai, Terhemba Ishegh, ya yi ikirarin cewa shugabn ƙasa, Muhammadu Buhari, ya cika mafi yawan alkawarin da ya dauka.
Za a ji cewa babu kanta tsakanin Shugaban PDP, Uche Secondus da Gwamnan Ribas. Amma kuma Nyesom Wike, ya nuna sam babu wata rigima tsakaninsa da Uche Secondus.
Dr. Abdallah Gadon-Kaya ya yi wa Sheikh Ibrahim Ahmad Maqary martani saboda ya kore ridda a kan Abduljabbar Kabara, amma Maqary ya bada hakuri, ya nemi afuwa.
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta yi watsi da bukatar Nnamdi Kanu, wanda lauyansa ya gabatar, na neman sauya mishi wuri daga hannun jami'an DSS.
Shugaban Jam’iyyar APC na riko, Mai Mala Buni ya gamu da kalubale, ‘Yan takara sun ce sai an yi zabe. Shugaban rikon kwaryan APC, zai fuskanci matsala a zabe.
Masu zafi
Samu kari