Latest
A ranar Juma’a ne Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta fitar da jerin sunayen wadanda aka tantance a matsayin 'yan takarar zaben gwamnan Anambra.
A karshen watan Yuli, jam’iyyar APC ta na sa ran gudanar da zabukan Shugabanni a fadin kasa. Jam’iyyar APC ba ta da cikakken rajistar da ke kunshe da ‘Ya ‘yanta
A ranar Alhamis dinnan ne Kungiyar AS Roma ta yi karin kumallo da kwallaye 10 a wasa daya a karkashin jagorancin sabon Kocin da ta nada kwanaki, Jose Mourinho.
TheCable ta rahoto hukumar Kula da Kafofofon Watsa Labarai ta Kasa (NBC) ta bukaci gidajen rediyo a Najeriya da kada su bayar da cikakken bayani game da hare.
Shaguna da wuraren kasuwanci za su iya zama a bude a lokutan sallah a Masarautar Saudiyya, a cewar wata sanarwa da ta fito daga gamayyar ‘yan kasuwar Saudiyyar
Rahotanni sun bayyana cewa ‘yan majalisar jihar daga yankin arewa sun ce arewa ta cancanci ci gaba da rike shugabancin kasar har bayan wa’adin shugaba Buhari.
Wasu cikin yan majalisar wakilai na tarayya 'yan jam'iyyar hamayya ta Peoples Democratic Party (PDP) sun fice daga zauren majalisa kan yi wa dokar zabe gara
An yi zargin cewa hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta cire Jam’iyyar PDP a cikin jerin sunayen ‘yan takarar da aka tantance na zaben gwamnan Anambra.
Lionel Messi ya rasa 50% a abin da yake samu a sabon kwantiragin da Barcelona ta ba shi. Bayan ‘yan kwanaki ya na tangariri, Messi ya sabunta kwantiragi a Barca
Masu zafi
Samu kari