Latest
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya yi wa matasa albishir. Yemi Osinbajo ya ce mutum miliyan 20 za su samu hanyar cin abinci Najeriya daga tsarin GenU.
Kungiyar masu neman kafa kasar Biafra, IPOB, ta bayyana bacin ranta game da rashin kawo shugabanta Mazi Nnamdi Kanu kotu da gwamnatin tarayya ta yi a ranar Liti
Ana shari’a a kan wadanda aka rufe saboda zanga-zangar BuhariMustGo a Abuja. Za a cigaba da zama a Agusta, amma kafin nan an ce jami’an tsaro su saki mutanen.
Tunde Bakare, shugaban cocin Citadel Global Community, ya ce Ubangiji ya juyawa shugaban kasa Muhammadu Buhari baya.A yayin jawabi a cocinsa wacce a da aka san.
PDP ta ce wasu Gwamnoni da Sanatoci za su fice daga APC a shekara nan. Jam’iyyar PDP ta na ganin rikicin cikin gida zai raba kan APC bayan zaben shugabanni.
Kwanakin baya aka kashe ‘Yan bindiga a Jaya, don haka suka zo daukar fansa a jiya. Mutane da yawa sun sheka barzahu yayin da ‘Yan bindiga suka shiga kauyen.
Hope Uzodinma, gwamnan na jihar Imo ya ce bai taba satar kudin al'umma ba tun lokacin da ya kama aiki a matsayin gwamna a jiharsa. The Nation ta ruwaito cewa a
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya sanya hannu kan kasafin kudi, kari kan na 2021 domin gudanar da wasu ayyukan da gwamnatin ta bayyana a zuwa karshen 2021
Mutumin da ya yi yunkurin kashe shugaban kasar Mali ya mutu a magarkama yayin da ake ci gaba da bincike kan dalilai da suka jawo har ya hari shugaban kasar.
Masu zafi
Samu kari