Latest
A jiya Ma’aikatan fadar Aso Rock su ka dauki rantsuwa cewa za su tsare sirrin Gwamnati. Gwamnati za ta dauki mataki a kan wanda aka samu ya na saba rantsuwarsa.
Kotun Jamhuriyar Benin da ke zamanta a Kwatano ta tura Sunday Adeyemo da aka fi sani da Sunday Igboho hukuncin ɗauri a gidan kaso, The Cable ta ruwaito cewa dan
Gwamnatin Jihar Adamawa ta bakin Atoni Janar na jihar ta bayyana wa babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja cewa Atiku Abubakar dan Nigeria ne don haka ya ca
Wasu masu garkuwa da mutane da ba a san ko su wanene ba sun sace dakarun sojojin ruwan Nigeria su bakwai da suka tashi daga jihar Kaduna za su tafi Kwalejin Soj
Majalisar jihar Zamfara ta nemi mataimakin gwamnan jihar da ya gaggauta bayyana a gabanta domin amsa wasu tambayoyi da suke dashi akansa kan wani taro a jihar.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya bayyana rashin gamsuwarsa da mulkin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) inda yace Allah ya kiyaye ya koma.
Gwamna ya caccaki yunkurin bai wa Fulani filiayen kiwo, ya kuma ce akan ya ba da filin kiwo ga Fulani, gwamma ya mutu kowa ma kawai ya huta da ganinsa a kasar.
Sojoji a jihar Imo sun garkame wasu kasuwanni saboda nuna goyon baya ga shugabankungiyar aware ta IPOB a ranar da aka sanya don sauraran shari'ar da ake akansa.
Kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta ce ba bu aibu tattare da tserewar da Sunday Adeyemo, da aka fi sani da Sunday Igboho ya yi, a kokarinsa na tsira da ransa da l
Masu zafi
Samu kari