Latest
Wasu yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun sace sakataren hukumar zaɓe ta jihar Nasarawa (NASIEC) a gidansa dake kauyen Bakin Rijiya, Nasarawa, ranar Talata
Duk da rahotannin cewa ya mutu, rahotanni daga iyalan Manjo Dantong da aka sace sun bayyanawa FIJ cewa kawo karfe 10 na daren jiya yana nan da ransa bai mutu ba
Garin Jos a ranar Talata ta cika ta banbatse da jama'a masu halartar jana'iza sakamakon rasuwar shahrarren attajirii, Alhaji Sama’ila Mohammed, wanda aka fi san
Kwara - Wasu miyagu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace ɗalibar jami'ar jihar Kwara yayin da take hanyar komawa ɗakin kwanan ta dake cikin gari.
An ruwaito cewa an halaka mutane da dama a garin Yelwan Zangam dake karamar hukumar Jos ta Arewa na Jihar Plateau. Daily Trust ta ruwaito cewa an kuma kone gida
Khalifan tijjaniyya a Najeriya kuma tsohon sarkin Kano, Alhaji Muhammad Sanusi II, yace ya zama wajibi yan najeriya su nemo hanƴar dogaro da kai, su daina jira.
Tsohon shugaban kasa Janar Abdulsalami Abubakar ya bayyana bukatar a sake zage dantse wajen magance matsalar tsaro a Najeriya kuma cikin gaggawa a yanzun nan.
Babban Hafsan Tsaro (CDS) Lucky Irabor ya bayyana bukatar a nemo tsoffin sojoji domin su taimaka wajen yakar ta'addanci a Najeriya musamman arewa maso gabas.
Samuel Ortom yace fadar Shugaban kasa ta hana shi hadu wa da Shugaba Muhammadu Buhari. Watakila yawan caccakar Gwamnatinsa ta sa Ortom bai iya zuwa Aso Rock.
Masu zafi
Samu kari