Latest
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya yi ikirarin cewa babu sauran sansanin yan bindiga a jihar Neja, sai dai su zo daga jihohin dake makwaftaka da jihar.
Wasu samari 'yan kwalisa sun kammala karatun likitanci a rana daya, inda mahaifiyarsu ta ba da labarin irin kalubalen da suka fuskanta kafin wannan jan aikin.
Tsohuwar Ministar sufurin jirgin sama, kuma Sanata mai wakiltar Anambra a majalisar dattawa, Stellah Oduah, ta fita daga jam'iyyar People Democratic Party PDP.
Kotu a jihar Benue ta garkame wasu mutane 8 da aka cafke kuma ake zargin sun yi garkuwa da matar wani kwamishinan jihar ta Benue. An kuma dage karar zuwa gaba.
Rahotanni na nuna cewa hukumar DSS ta sammaci wasu yan jaridar gidan talabijin ChannelsTV dake Legas kan hirar da sukayi da wani tsohon Soja mai suna, Kunle Ola
Sabuwar gwamnatin Taliban ta bayyana sabon kudurin haramta kida a kasar, kana mata ba za su ke fita sakaka haka kawai ba. An ce mata da na damar zuwa makaranta.
Uganda -Tsohon shugaban ƙasar Najeriya, dakta Goodluck Ebele Jonathan, ya amshi rantsuwar kama aiki a matsayin sabon shugaban jami'ar Cavendish ta ƙasar Uganda.
Shugaba Muhammadu Buhari ya kafa tarihin da ba a taba kafawa ba a tsawon shekaru 44 a tarihin kamfanin man futur din. Shugaba Buhari ya bayyana yadda NNPC ta sa
Bayan kwanaki 2 ana dambarwa kan shugabancin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa, an nada mataimakin shugaban jam'iyyar na kasa (kudu), Yemi Akinwo
Masu zafi
Samu kari