Latest
Mun kawo yadda yawan rigingimu suka jawo Buhari ya tsige Ministoci 2, abin da bai taba yi ba. A makon nan aka ji an tsige Saleh Mamman da Sabo Nanono daga FEC.
Wata babbar kotun Asaba ta hana gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, daga gabatar da kansa a matsayin shugaban riko na jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, a ranar Laraba, 1 ga watan Satumba ya nisanta kansa daga ayyukan kamfen da ke alakanta shi da zaben shugaban kasa na 2023.
Ronaldo ya kafa tarihi, ya zama ‘Dan wasan farko da ya ci wa kasarsa kwallaye 110. Tsohon ‘dan wasan na Juvenuts shi ne ‘dan kwallon da ya fi kwallaye a gida.
‘Yan Majalisan Benuwai sun yi taron-dangi, sun yi wa George Akume rubdugu kan kashe-kashe. ‘Yan majalisar sun yi tir da kiran Ministan na sa dokar ta-baci.
A ranar Laraba, Gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom ya lashi takobin maka ministan ayyuka na musamman da harkokin gwamnati, Sanata George Akume a gaban kotu.
Fadar shugaban kasa ta caccaki kungiyar Amnesty International bisa zargin goyon bayan yan asalin yankin Biafra (IPOB) wanda ta zarga da tara bama-bamai a kasar.
Bayan da shugaba Buhari ya sallami ministocinsa, 'yan Najeriya sun ba shugaban shawara kan yadda ya kamata ya yi da sauran ministocin da suka gagara tabuka abu.
An mayar da wata jaka da ke kunshe da daloli $20,000; N500,000, sarka da sauran abubuwa masu daraja na miliyoyin Nairori da aka manta da su a cikin wata mota.
Masu zafi
Samu kari