Latest
Wani matashi mai suna Chibisi Irem ya datse hannun budurwarsa a ranar Talata a kan zargin ta da soyayya da wani saurayi a Ebonyi,Punch Metro ta tattaro bayanai.
Kungiyar kwadagon Najeriya NLC ta ce za ta ingiza dukkan ma'aikatan Najeriya shiga yajin aiki idan har gwamnatin tarayya ta aiwatar da karin kudin wutan lantark
Mun tattaro wasu daga cikin ‘yan kwallon da suka canza kulob a shekarar nan. Daga cikin jerin akwai Ramos, Grealish, Lukakum, Sancho, da Antoine Griezmann.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sabunta nadin Farfesa Segun Ajiboye na tsawon shekaru 5 a matsayin magatakardan TRCN. Ajiboye ya samu takardar a ranar Talata.
Jam’iyyar PDP tace an saci biliyoyi NNPC, NHIS, NEMA, NIMASA, da kuma FIRS. PDP ta ce tonon sililin da Rotimi Amaechi ya yi wa Gwamnatin Buhari ya gaskata ta
Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya bayyana dalilin da yasa ya sallami ministoci biyu daga cikin yan fadarsa da ya zaba a ranar 21 ga watan Agustan 2019. Buhar
Gwamnatin shugaba Buhari ta tallafawa 'yan Najeriya da makudan kudade sama da N56bn a karkashin shirin survival fund da ta kirkira bayan bullar cutar Korona.
Masu garkuwa da mutane sun kai farmaki wata makaranta da ke karamar hukumar Maradun inda suka sace dalibai da dama a safiyar yau Laraba, 1 ga watan Satumba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi sauye-sauye a majalisar ministocinsa. Ya sallami ministan noma, Sabo Nanono da takwaransa na ma'aikatar wuta, Mamman Saleh.
Masu zafi
Samu kari