Latest
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya bayyana fushinsa kan yadda lamarin tsaro ya tabarbare a Najeriya wanda hakan ya sabbaba karuwar mutane a sansanin IDP.
Hedkwatar tsaron Najeriya (DHQ) ta bayyana adadin yan ta'addan Boko Haram da suka mika wuya ga hukuma a yankin Arewa maso gabas cikin makonni uku da suka gabata
Kotun Shari'ar Musulunci dake shari'a kan kara da gwamnatin jihar Kano ta shigar da Malamin addini, Sheik AbdulJabbar Kabara ya bada umurnin aje a duba lafiyar.
Mr Bello Matawalle, gwamnan Jihar Zamfara ya yi kira ga al'ummar jihar Zamfara su tsananta addu'o'i domin Allah ya kawo ƙarshen matsalar ƴan bindiga a jihar. Th
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya shawarci gwamnatin Najeriya da ta tabbatar da kirkiri wata runduna ta musamman wacce za ta ke kula da dalibai
Jami'an kwastam sun cafke wasu kayayyaki da wasu bata-gari ke kokarin fitarwa kasar waje a wata tashar jiragen ruwa a jihar. An gano fatun jakuna a cikin kayan.
Shugabannin jam'iyya mai mulki ta APC ta ce kusan makuden kudi da suka kai tiriliyan daya da kadarori shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kwato daga mahandama.
Wasu barayi da suka saci Ghc10,000 daga wurin wani bawan Allah sun lallaba sun mayar da kudin bayan ya kai karar aiki wurin wani kasurgumin boka a gidan tsafi.
Kwamitin rikon kwaryan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta kasa ta sallami shugaban jam'iyyar na karamar hukumar Yola ta Kudu, Alhaji Sulaiman Adamu.
Masu zafi
Samu kari