Latest
Jam'iyyar NNPP ta nesanta kanta da jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Ta bukaci hukumar DSS ta bincike shi kan zargin da Amurka ke yi masa.
Wasu majiyoyi na ganin saka sunan Rabiu Musa Kwankwaso a kudirin dokar Amurka kan ‘yancin addini zalunci ne ba tare da hujja, suna jaddada zaman lafiya da adalci.
Sojan Amurka da ya fito daga Najeriya mai suna Chukwuemeka Oforah ya mutu a cikin teku bayan ya fada cikin teku. An bayyana cewa sojan yana da shekara 21.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya yi magana kan tazarcen Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027. Ya ce ya kamata Arewa ta sake zabensa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi kakkausar suka kan hukumar EFCC da gwamnatin tarayya kan farautar 'yan ADC bayan kokarin kama Nasir El-Rufa'i.
Mahdi Shehu ya bayyana cewa ayyana Rabiu Musa Kwankwaso a matsayin mai tsattsauran ra’ayi wani shiri ne na siyasarsa da zai raunana tasirinsa kafin zaben 2027.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai tarbi gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC. An shirya gagarumin bikin tarbar gwamnan zuwa APC.
A labarinn nan, za a ji cewa gwamnan jihar Kaduna ya sha a lokacin da jami'ai suka yi niyyar kama shi bayan masoyansu sun shiga tsakani a ranar Alhamis.
Gwamnatin kasar Ukraine ta wallafa hotunan 'yan Najeriya biyu da suka shiga sojan Rasha a fagen dama. Ukraine ta ce daya daga cikin sojan bai samu horo ba.
Masu zafi
Samu kari