Latest
A labarin nan, za a ji cewa kwamitin gwamnatin Kano ya ziyarci kasuwar Singer inda ya fara aiki a kan tattara alkaluman gobarar da ta lashe biliyoyin Naira.
Rahotanni daga kafafen yada labarai na Iran sun tabbatar da mutuwar ’yar Ayatollah Ali Khamenei, mijinta da jikarsa a hare-haren Amurka da Isra’ila.
Malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ya bayyana jagoran Iran da aka kashe, Imam Khamenei a matsayin mai sa'a, wanda ya rasu wajen kare gajiyayyu.
Dubban mutane sun taru a Tehran don makokin Ayatollah Ali Khamenei, yayin da IRGC ta yi alkawarin ramuwar gayya kan Isra’ila da Amurka a yankin Gulf.
Iran ta tura IRGC, ta yanke intanet, sannan ta kafa majalisar shugabanci bayan kisan Khamenei yau 1 ga Maris, 2026. Ana zaman makokin kwanaki 40 a faɗin ƙasar yanzu.
Yariman Saudiyya, Mohammed bin Salman tattauna da Donald Trump akan rikicin Gabas ta Tsakiya da goyon bayan Amurka ga kasar bayan harin makamai daga Iran.
Iran na neman magajin Khamenei tsakanin Mojtaba Khamenei, Alireza Arafi, da Mirbagheri. Majalisar kwararru za ta zaɓi sabon jagora cikin gaggawa.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar tsaron Iran ta ce dukkanin wadanda suke da hannu a kisan jagoran addini a ƙasa, Ayatollah Khamenei su kwana da shiri.
Iran ta tabbatar da mutuwar Ayotallah Khamenei a ofishinsa. Ana zaman makokin kwanaki 40 yayin da Isra'ila ta sake kai sabon harin makaman linzami.
Masu zafi
Samu kari