Latest
Kakakin majalisar dokokin jihar Delta ya ba kowa mamaki yayin da ya duƙa har kan guiwowinsa yana mai gode wa gwamna bayan samun nasarar zama ɗan takara gwamna.
Rikici ya barke ranar Laraba a yankin Ibafo na jihar Ogun yayin da wani soja ya bindige abokin aikinsa a lokacin da ya yi arangama da wasu 'yan kungiyar asiri.
Sadiq Wali ya doke Al Amin Little, Yunusa Dangwani, da Dan Sarauniya da Jamilu Danbatta a zaben da ‘yan tawaren PDP a karkashin Bello Hayatu Gwarzo suka shirya.
Dakataccen mataimakin kwamishanan yan sanda, Abba Kyari, ya bukaci kotu ta bashi beli sabdo rayuwarsa na fuskantar hadari cikin gidan yari. Lauyansa, Dr. Onyech
Sanata Abdullahi Adamu, ya ce ba lallai bane tsarin fidda dan takarar maslaha da aka yi amfani dashi wajen zabae shugabannin jam’iyyar a watan Maris ya yi aiki.
An yanke wa wani rago hukuncin daurin shekaru uku a gidan gyaran hali bayan an rahoto cewa ya tunkuri wata mata hakan kuma ya yi sanadin mutuwarta. Ragon ya kai
Sanatan jam'iyyar APC mai mulki, Magnus Abe ya fice daga jam’iyyar APC mai mulkin kasar nan. Ya kuma fice daga takarar Gwamna a APC a jiharsa saboda wasu dalila
Babbar Jam'iyyar adawa a Najeriya, Peoples' Democratic Party PDP a yau Laraba, 25 ga Mayu, 2022 take gudanar da zaben fidda gwanin yan takaran gwamna a zaben ba
Bayan saka ranar Alhamis wato yau dok cigaba da zaman shari'ar Malam Abduljabbar, Allah ya kawo matsalar rashin lafiya da ta kama alƙali bisa tilas aka ɗage zam
Masu zafi
Samu kari