Latest
Dakataccen shugaban hukumar karban korafe-korafe da yaki da rashawa na Jihar Kano, PCACC, Muhuyi Magaji Rimingado ya janye daga takarar gwamna a Kano a inuwar j
Osinbajo ya bayyana cewa, wannan mummunan aiki aboin Allah wadai ne, rashin hankali ne, kuma lallai zai iya haifar da rikicin kabilanci a kasar, inji Vanguard.
Kaduna - Thamina Mahmood na daya daga cikin mutum 62 da yan ta'addan suka sace a harin da suka kai jirgin kasan Abuja-Kaduna ranar 28 ga watan Maris, 2022.
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya sake ganawa da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan gabannin zaben fidda dan
Mai martaba Sarkin Gaya da ke ɗaya daga cikin masarautun Kano, ya tube rawanin magajin garin Gudduba bayan gano yana da hannu a cutar mutane filaye a yankinsa.
Wannan labarin na iya kama da shirin fim, amma da gaske ne, inda wata kotun Amurka ta kama Nancy Brophy - wata marubuciyar wani littafi, ‘Yadda Za Ki Halaka Mij
Matar aure ta nemi a raba aurensu da mijinta kan zargin cewa baya bata abinci da daukar dawainiyarsu, inda ta yarda za ta biya shi sadakin N40,000 da ya bata.
Duk da Naira ta rasa 70.5% na darajar ta a cikin shekaru 8, amma bai sa Godwin Emefiele ya rasa kujerar gwamnan CBN ba. Labarin sauke gwamnan CBN karya ce.
Wasu muyagun yan bindiga a yankin karamar hukumar Owo da ke jihar Ondo sun halaka wani sojan Najeriya ɗaya kuma suka sace wani ɗan kwangila ɗan kasar waje.
Masu zafi
Samu kari