Latest
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru Ahmad El-rufai, ya halarci Hawan Bariki na karamar sallah da masarautar Zazzau ta shirya a yau Talata, 3 ga watan Mayu.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Emmanuel Udom, ya ziyarci tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a ranar Talata domin sanar masa da kudirinsa na takarar shugaban kasa.
Yan Shia sun karyata zargin cewa mambobinsu sun cinnawa wani ofishin yan sanda wuta a yayin da suke gudanar da zagayen ranar Qudus a garin Zaria da ke Kaduna.
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta ce binciken da ake yi kan wani attajiri mai suna Afam Mallinson Emmanuel Ukatu, kan kwaya.
Jami'an yan sanda a jihar Kano sun damke wata bazawara mai shekaru 30 a duniya, Jamila Abdullahi, kan zargin shiga harkarllar siya da siyar da miyagun kwayoyi.
Wani dan jam’iyyar APC mai mulki, Mista Gbenga Olawepo-Hashim ya bayyana aniyarsa ta neman ya gaji kujerar shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2023 mqi zuwa.
Mummunar gobara ta lamushe daya daga cikin ofisoshin hukumar zabe mai zaman kanta ta hukumar INEC da ke jihar Zamfara, mazauna yankin suka tabbatar da hakan.
Sanata Kola Balogun daga jihar Oyo ya tattara kayansa ya fice daga jam'iyyar hamayya ta kasa wato PDP biyo bayan hana shi tikitin ta zarce a zaben 2023 dake taf
A kalla fasinjoji 50 ne aka ceto bayan wuta ta kama da tayoyin jirgin saman kamfanin Dana Airlines Limited a Fatakwal a ranar Litinin, 2 ga watana Mayun 2022.
Masu zafi
Samu kari