Latest
Akwai alamu da ke nuna cewa gwamnatin tarayya na iya biyan bukatun 'yan ta'addan da suka kai wa jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna farmaki inda suka sace sama da68.
Ganin yadda abubuwa su ke tafiya a jam’iyyar PDP, lissafin APC mai mulki na neman canzawa. Akwai yiwuwar APC ta tsaida ‘Dan Arewa kamar yadda PDP ta ke shiri.
An tsinta gawar wani mutum da wata mata wadanda aka gano sun mutu a cikin mota kirar SUV yayin da suke tsaka da jima'i.An tsince su a Jakande da ke Isolo,Legas.
Sarkin Zazzau ya dakatar da masu sarauta da hakimai da suka saba doka. Daga cikin wadanda aka dakatar akwai Uban gari Bashir Shehu Idris da su Wakilin Birni.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Litinin ya ce abu ne mai wahala a murkushe ‘yan bindiga saboda yadda ake garkuwa da mutane a matsayin wata garkuwa.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa duk wanda yan Najeriya suka kaɗa wa kuri'a kuma INEC ta tabbatar to shi zai miƙa wa mulki a shekarar 2023.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ya ce a kullum ba ya iya runtsawa da daddare saboda halin ƙaƙanikayi da rashin tsaron da ake fama da shi a sassan Najeriya.
A yau aka ji cewa, Bayan Rotimi Amaechi, Chukwuemeka Nwajiuba da Chris Ngige, Ministan harkokin Neja-Delta zai nemi shiga zaben zama shugaban Najeriya a 2023.
Yayin da musulmai ke shagulgulan sallah, yan sanda a Ogun sun cika hannu da wani shugaban yan kungiyar asiri da aka jima ana nema ruwa a jallo a jahar Ogun.
Masu zafi
Samu kari