Latest
Malaman jami'a karkashin NAAT sun dauki mataki kan daina biyan albashi da gwamnatin Najeriya ta yi kansu saboda shiga yajin aikin da suka yi kwanakin bayan nan.
The Punch ta rahoto cewa Shugaban tsangayar Tarihi da Nazarin Harkokin Kasa da Kasa a Jami'ar Veritas a Abuja, Dr John Adole, ya shaki iskar yanci. Wasu yan bin
Yayin da wasu ke shirin shiga tseren takara wasu har sun fara karɓan Fom ɗin takarar shugaban ƙasa karkashin inuwar APC, jam'iyyar ka iya tara Biliyan N2bn.
Rundunar hadin gwiwa ta jami’an tsaro ta kashe ‘yan bindiga 10 a jihar Neja. Hakazalika, sun kuma ceto mutane 14 da aka yi garkuwa da su a yayin aikin tare kwa
A daren Talata, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karba bakuncin tsohon gwamnan jihar Legas kuma dan takarar shugaban cin kasa, Bola Ahmed Tinubu, a Abuja.
Abdul Abiola ya ce lokaci ya yi da mutanen Najeriya za su san gaskiyar abin da ya faru bayan zaben 12 ga watan Yuni na 1993 da Janar Ibrahim Babangida ya soke.
Gabanin zaben 2023, Sanata Shehu Sani ya ce yiwuwar shugabancin kasar nan ya koma kudu ya ta'allaka ne da shawarin manyan jam’iyyu biyu (APC da PDP) su fito da
Olusegun Obasanjo ya bayyana irin Shugaban da ya dace da rikon kasar nan. Tsohon shugaban Najeriya ya ce akwai bukatar a samu mutane masu daraja su karbi mulki.
Mohammed Ali Ndume, Sanata mai wakiltar mutanen kudancin Borno a majalisar dattawa, ya ce Arewa za ta fi amfana idan mulki ya koma kudu a shekara mai zuwa.
Masu zafi
Samu kari