Latest
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya yi ganawar sirri tare da tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, a ranar Talata, 17 ga watan Mayu, a birnin tarayya Abuja.
Mahukunta na Rundunar Sojojin Saman Najeriya, NAF, sun dage bikin da aka shirya yi a Kano na shekarar 2022. Daily Trust ta rahoto cewa da farko an shirya yin bi
Bayanan da ke hitowa daga jihar Anambra da ke kudumaso gabashin Najeriya na nuna cewa miyagun yan bindiga sun tura sako wasu kananan hukumomi da zau kai wa hari
Tsagerun yan bindiga sun lissafa wasu kananan hukumomi guda tara a jihar Anambra wanda za su kaiwa hari kwanan nan. Sun nemi jami'an tsaro da su shirya ma haka.
Dr Akinwumi Adesina, Shugaban Bankin Cigaban Nahiyar Afirka, (AfDB) ya nesanta kansa daga takarar shugaban kasa na shekarar 2023. Gabanin babban zaben na shekar
Rundunar ‘yan sanda a Sokoto ta ayyana neman wadanda suka yi ikrarin kashe Deborah a wani faifan bidiyon da ya yadu a kafafen sada zumunta bayan kisan Deborah.
Bayan wani abu ya fashe a Anguwar Sabon Gari da ke jihar Kano da safiyar nan ta Talata, iyayen sun ruɗe sun soma garzaya makarantu duna zare ƴaƴansu a Kano.
A ranar Litinin ne tsohon gwamnan jihar Jigawa, Saminu Turaki, ya koma jam’iyyar PDP inda ya kawo karshen zamansa a jam’iyyar APC mai mulkin kasar nan a yanzu.
Mambobin jam'iyyar Peioples Democratic Party (PDP) kimanin su 500 sun sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a karamar hukumar Ayedaade.
Masu zafi
Samu kari