Latest
Hukumar shirya jarabawar shiga jami'o'in Najeriya ta JAMB ta bayyana dalilan da yasa ta rike sakamakon wasu daga cikin daliban da suka zana jarrabawar 2022.
Shugabannin jam’iyyar APC su na so a samu baki daya wajen tsaida ‘yan takara a zabe mai zuwa. APC ta na so a tsaida wadanda ake ganin sun fi kowa cancanta ne.
Sashen Hausa na BBC na ruwaito cewa bam ya tashi a jihar Kano, Arewa maso yammacin Najeriya. Rahoton ya bayyana cewa bam ya tashi a Aba Road da ke Unguwar Sabo
Rundunar yan sanda reshen jihar Borno, ta sanar da cewa, ta kama mutum 3 daga cikin waɗan da suka hito zanga-zangar nuna fushin su kan batanci a Maiduguri.
Uwar jam’iyya ta samu tayi wa dukkanin shugabanni da jagororin APC sulhu a jihar Zamfara. Bayan shekaru kusan hudu ana ta rigima, APC ta zama gida daya a yanzu.
Gwamnan jihar Nasarawa a arewacin Najeriya ya yi Allah-wadai da kisan Deborah Samuel a Sokoto, ya yi kira ga kungiyar CAN ta yi hakuri da yin zanga- zanga.
Fasto Tunde Bakare wanda ya bar Musulunci tun tuni ya yi ikirarin addinin bai ce a kashe irinsu Deborah Samuel ba. Bakare ya ce bai taba ganin haka a Kur'ani ba
Ita Enang ya rubuta takardar murabus, ya ajiye aikinsa a fadar shugaban kasa. Hakan na zuwa ne bayan Muhammadu Buhari ya bukaci masu neman takara su ajiye aiki.
An gano wasu makudan kudi da ake zargin Janar Sani Abacha ya sata. ‘Ya ‘yan Marigayi Abacha da wani Gwamnan Arewa sun taka rawar gani wajen wannan badakala.
Masu zafi
Samu kari