Latest
Gwamnatin tarayya ta bakin hukumar lura man feturin saman kasa NMDPR ta tabbatar da cewa an samu matsala wajen sarrafa man feturin da aka sayarwa gidajen mai.
Mutanen garuruwan da ke hanyar Kontagora-Rijau da ke kananan hukumomin Mariga da Rijau na jihar Neja sun gudu sun bar gidajensu sakamakon hare-haren ta’addanci.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, da safiyar yau Talata ya shiga jihar Kebbi dake arewacin Najeriya, ya samu gagarumin goyon bayan shugabannin PDP.
Samuel Ortom, ya shawarci gwamnatin tarayya da ta dauki gargadin da gwamnan Borno, Babagana Zulum, ya yi na cewa ISWAP na daukar karin mayaka da muhimmanci.
Akwai wasu ‘yan wasan da suka yi suna wajen yin kyauta da alheri. A wannan rahoto, mun kawo maku wadannan 'yan wasa irinsu Ronaldo, Barry, Sadio Mane da Ozil.
Farfesa Yemi Osinbajo, mataimakin shugaban kasar Najeriya ya ziyarci iyayen Hanifa Abubakar, yar shekara biyar da ake zargin malamin makarantarsu ya hada baki d
'Yan siyasar kasar nan da basu da digiri za su iya shiga matsala yayin da majalisa ke kokarin kawo dokar da za ta hana wanda bai da digiri tsayawa takarar a 202
Babbar Kotun tarayga dake zamanta a Gusau, babban birnin jihar Zamfara ta yi fatali da karar da aka shigar gabanta dake kalubalantar sauy ashekar Matawalle.
Sakatare janar na kungiyar dattawan Yarabawa, Kunle Olajide ya bukaci antoni janar na kasa, Abubakar Malami ya zayyana wa ‘yan Najeriya laifukan da Sunday Adeye
Masu zafi
Samu kari