Latest
Wasu muyagun yan bindiga a yankin karamar hukumar Owo da ke jihar Ondo sun halaka wani sojan Najeriya ɗaya kuma suka sace wani ɗan kwangila ɗan kasar waje.
An yi jana’izar Harira Jibril, mai cikin da kungiyar IPOB ta yi wa kisan gilla tare da ’ya’yanta hudu da dan cikinta a Jihar Anambra a safiyar ranar Laraba.
Mohammed Abacha, dan marigayi tsohon shugaban kasa, Sani Abacha, ya lashe zaben fidda dan takarar gwamna na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Kano.
Majiyoyi maus karfi sun sanar da cewa an yi jinkirin tantance 'yan takarar shugabancn kasa na jam'iyyar APC ne saboda ana kokarin shawo kan Goodluck Jonathan.
Sanata Stella Adaeze Oduah ba ta kammala aiki bautar kasa, amma sai ga shi tana da satifiket. Hukumar NYSC ta fito ta bayyana cewa babu wanda ya ba ta takardar.
Mazauna gidan gyrana halin Kuje da ke Abuja har mutum 190 sun yi yunkurin aika Abba Kyari barzahu. An killace shi yanzu kuma ana sa ran mayar da shi hannun DSS.
Mun tattaro duka Gwamnoni da za su nemi zarcewa, da damar da suke da ita a 2023. Tun daga Babagana Zulum zuwa Inuwa Yahaya, za aji yadda za ta kaya a badi.
Mutum talatin da biyu ne suka rasa rasyukansu sakamakon farmakin da Boko Haram/ ISWAP suka kai wurin kauyen Mudu, kilomita 45 daga Rann, hedkwatar Kala-Balge.
Isah Ashiru Kudan ya doke Shehu Sani wanda ya samu kur’u biyu da wasu masu neman kujerar. Shehu Sani da bakinsa ya shaida cewa kuri’a biyu tal ya iya samu.
Masu zafi
Samu kari