Latest
Kungiyar masu ruwa da tsaki na APC ta nemi shugabancin jam'iyyar da Shugaba Buhari su tsayar da Gwamna Babagana Zulum a matsayin abokin takarar Tinubu a 2023.
Fasinjoji goma sha takwas a wata motar bus sun kone kurmus a wani hatsarin sassafe da ya wakana a Gidan Kwano hanyar Minna-Bida a karamar hukumar Bosso, Neja.
Yan bindiga sun sace tsohon sakataren Hukumar Ƙwallon Kafa Ta Najeriya, NFF, Sani Toro, Premium Times ta rahoto. An sace tsohon sakataren na NFF ne a hanyarsa t
Bayan INEC ta ayyana shi a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji ya saki jawabinsa godiya ga al'ummar jiharsa da suka zabe shi.
Shugaban kasa Buhari ya taya dan takarar gwamnan jihar Ekiti a karkashin inuwar Jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Biodun Oyebanji, murnar lashe zabe.
Magoya bayan sabon gwamnan jihar Ekiti, Abiodun Oyebanji na jam'iyyar APC sun fada tsananin murna, annashuwa tare da shagali a ranar Lahadi yayin da abokansa.
Jam’iyyar New Nigerians Peoples Party (NNPP) ta ce daga Rabiu Kwankwaso har Peter Obi na Labour Party suna iya amincewa da zama mataimakin shugaban kasa a 2023.
Mutum biyar sun rasa rayukansu a yayin wata arangama tsakanin mambobin kungiyar awaren Biyafara (IPOB) da wata kungiyar hamayya a Ihiala da ke jihar Anambra.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta bakin bauturen zaɓen gwamnan Ekiti. ya sanar da ɗan takarar APC, Oyebanji a matsayin wanda ya samu nasara a zaɓen.
Masu zafi
Samu kari