Latest
An daura aure tsakanin mawaki kuma jarumin Kannywood, Shu'aibu Ahmed Idris, wanda aka fi sani da Lilin Baba da kyakkyawar amaryarsa kuma jaruma Ummi Rahab.
Wasu fusatattun matasa, a ranar Asabar sun kona wani da ake zargin barawo ne a Bayelsa, babban birnin jihar. Lamarin ya faru ne a kusa da Customs Road Junction
Kamar yadda sakamakon da aka sanar ya bayyana daga cibiyar tattara sakamakon zaben, Abiodun Oyebanji na jam'iyyar APC ya samu kuri'u 12,086 a zaben da aka yi.
Wata mata mai aski mai suna Mwende Frey ta bayyana yadda kasuwancinta yake tare da kalubalen da take fuskanta yayin da take gudanar da shagon askin mata zalla.
Zamfara - Gwamna Matawalle na Jihar Zamfara ya ayyana ranar 20 zuwa 24 ga watan Yuni a matsayin ranakun hutun aiki domin bawa ma'aikatan gwamnati damar zuwa gar
Uwar jam'iyyar All Progressives Congress APC a ranar Juma'a ta mikawa hukumar gudanar da zabe sunayen yan takararta na kujerun majalisar dattajian tarayya.
Kemi Elebute-Halle, yar takarar gwamna na jam'iyyar Action Democratic Party (ADP) a jihar Ekiti, ta yi ikirarin cewa wasu jam'iyyan siyasa suna siyan kuri'un ma
Ekiti - Jami'an Hukumar yaki da rashawa da yi wa tattalin arzikin kasa ta'annarti EFCC, ta kama wasu mutane da ake zargi da hannu wurin siyan kuri'u a zaben gwa
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta gabatarwa hukumar zabe mai zaman kanta da sunayen yan takararta na kujerar sanata a babban zaben 2023 mai zuwa.
Masu zafi
Samu kari