Latest
Kungiyar daliban Najeriya ta kasa (NANS) ta yi watsi da hukuncin kotu na umartar kungiyar malaman jami'o'i (ASUU) ta koma bakin aiki, rahotom jaridar Punch.
Fitacciyar jarumar fina-finan kudancin Najeriya, Lizzy Anjorin, ta ce Lateef Lawal, mijin ta, bai taba cin amanarta ba tun da suka yi aure. Zata iya rantsuwa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya nada Mr Salihu Dembos a matsayin direkta-janar/babban shugaba na Gida Talabijin Na Najeriya, NTA. Ministan Sadarwa da Al'adu
Shugaban matasan yakin neman zaɓen shugaban kasa na APC kuma gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, yace da yawan bayanan da ake yaɗa wa da alƙaluma ba gaskiya bane.
Jami'an hukumar tsaro ta NSCDC sun yi nasarar kama wani sojan bogi mai shekaru 32 a Jihar Nasarawa. An cewa an kama wanda ake zargin, Moses Ayaka, a Lafia LGA.
Kwanan nan aka ji labari tsohon Gwamnan Bayelsa ya samu sarautar Sarkin Kudu Hausa a Daura. Sarkin Daura Ya Ba Ƙaramin Ministan Mai Sarautar Sarkin Kudun Hausa.
Jam’iyyar Peoples Democratic Movement da INEC ta soke rajistarta da Muslim/Christian Youths & Elders Forum and Genuine Governance Group (GGG) suna tare da APC.
Dan takarar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar PDP ya ƙara samun koma baya bayan tsagin Wike sun tsame kansu, tafiyar siyasarsa da wasu kungiyoyi sun watsi da shi
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta NEMA ta ce akalla gonaki 14,496 ne ambaliyar ruwa ta lalata a kananan hukumomi biyar na jihar Kano a sakamakon daminar bana.
Masu zafi
Samu kari