Latest
Sanata mai wakiltan yankin Kano ta tsakiya a majalisar dattawa, Ibrahim Shekarau, ya sauya sheka zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a hukumance.
Kotun masana'antu ta Najeriya (NICN) ta umurci kungiyar malaman jami’a wato ASUU da ta janye yajin aikinta da ta shiga tun a ranar 14 ga watan Fabrairu 2022.
Majalisar dattawan Najeriya ta kaddamar da tantance mukaddashin Alkalin Alkalan Najeriya, Olukayode Ariwoola, yau Laraba a zauren Majalisar dake birnin tarayya.
A zamanta na ranar Talata, majalisar dokokin jihar Akwa Ibom ta ayyana kujerun yan majalisu biyu da babu kowa kan sun fice daga jam'iyyar PDP, ta faɗi dalilai
Majalisar dattawa ta umarci ‘yan sanda,jami'an DSS, da sauran hukumomin tsaro da zakulo ‘yan bindigar da suka kai wa tawagar Sanata Ifeanyi Ubah hari a Anambra.
Shugaban jam'iyyar Kwankwaso mai kayan marmari, Rufai Ahmed Alkali, ya cedan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu,likimo zai dunga yi idan ya lashe zabe.
An yiwa gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom tiyata. Kakakinsa, Terver Akase, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Laraba, 21 ga Satumba.
Jiga-jigan jam’iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) masu goyon bayan gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, sun yi hannun riga da yakin neman zaben Atiku
Mazauna yankin Dwakoro a ƙaramar hukumar Suleja ta jihar Neja sun shiga yanayin damuwa bayan daina ganin wata mata, Chiamaka Gregory, daga zuwa rakon saurayi.
Masu zafi
Samu kari