Latest
Sarkin Zazzau, Ahmed Bamalli, ya goyi bayan karin albashin sarakunan gargajiya na Kaduna da kashi 100, yana mai cewa karin zai taimaka wajen rage matsin rayuwa.
Mazauna Tambuwal a Sokoto sun fito zanga-zanga kan yawaitar hare-hare da garkuwa da mutane, suna neman gwamnati ta ɗauki matakan tsaro na gaggawa.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya nada sababbin kwamishinoni uku, masu taimaka masa 45 da mambobin hukumomi 40 domin bunkasa ayyukan gwamnatinsa.
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya gargadi magoya bayansa na Jam’iyyar Republican cewa za su “shiga wuta” idan ba su fito sun yi zaɓe a zaɓen tsakiyar wa’adi ba.
‘Yan bindiga sun kashe jami’an MOPOL huɗu da mazauna Ayilamo takwas a Logo ta ke jihar Benue, yayin da mazauna yankin suka nemi gwamnati ta kara tsaro.
Donald Trump ya yi watsi da bukatar Saudiyya ta kai hari kan Houthi a Yemen yayin da ’yan tawayen suka karɓe wani tsibiri a mashigar Bab al-Mandeb.
APC da Shugaba Bola Tinubu sun roƙi Babbar Kotun Tarayya da ta yi watsi da gaba ɗaya ƙarar da Alhaji Atiku Abubakar, ɗan takarar shugaban ƙasa na ADC, ya shigar.
Yariman Saudiyya Mohammed bin Salman ya nemi Donald Trump ya kai hari kan mayakan Houthi, yayin da kungiyar ke matsowa kusa da mashigar Bab al-Mandab.
Dan takarar NDC, Peter Obi ya yi Allah-wadai da kisan Dan Shagamu a Kano, inda ya buƙaci cikakken bincike da gurfanar da duk waɗanda ke da hannu a lamarin.
Masu zafi
Samu kari