Latest
Gwamna Inuwa Yahaya ya rantsar da manyan sakatarorin gwamnati 19 a Gombe, ya ce gwamnati za ta ɗauki sababbin ma’aikata tare da kammala biyan hakkokin ma'aikata.
Gwamna Soludo ya bayyana kyakkyawan fata cewa wa’adin mulki na biyu na Shugaba Bola Tinubu zai samar da “Najeriya mai ƙarfi da adalci”, duk da cewa Kwai wahalhalu.
Yan sanda a jihar Sokoto sun yi gargadi ga al'umma kan ɗaukar fansa bayan an caka wa malamin addini Musa Lukawa wuƙa, tare da kashe wanda ake zargin harin.
Abdul’aziz Yari ya bayyana cewa Allah ne ya zabe shi don jagorantar yakin zaben Bola Tinubu na 2027, sannan ya roki goyon bayan al'umar jihar Zamfara.
Malam Murtala Bello Asada ya fusata kan farmakin Sheikh Musa Lukuwa a Sokoto, yayin da malamin ya tabbatar da cewa yana cikin koshin lafiya a yanzu.
Datti Baba-Ahmed, tsohon ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam'iyyar LP, ya ce Allah kaɗai zai iya hana Shugaba Bola Tinubu lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
An bayyana wani tarihin rayuwar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. A cikin tarihin an bayyana makarantun firamare da sakandare wadanda ya halarta..
Dan takarar shugaban kasa a ADC, Atiku Abubakar ya roƙi kotu ta ba shi damar gyara ƙarar da ya shigar kan Bola Tinubu da APC, kan zargin takardar NYSC ta bogi.
Rasha ta ce za ta zauna cikin shirin nufar Lithuania da makaman nukiliyarta idan ƙasar ta karɓi wasu makaman nukiliya daga tarin makaman ƙawayenta na kungiyar NATO.
Masu zafi
Samu kari