Latest
Aliko Dangote ya ce hannayen jarin matatar Dangote da ake sayarwa kan N525 na iya kaiwa N10,000, yayin da kananan masu zuba jari za su samu fifiko.
Kamfanin NNPC ta fara tsarin sayen fetur ta manhaja da zuba mai da kai a wasu tashoshinta, inda direbobi za su iya biyan kuɗi da amfani da lambar famfo.
An zabi wasu su yi wa Bola Tinubu/Kashim Shettima kamfe amma sun ki, sun nuna za su yi amfani da ƙarfinsu wajen tallata ADC a zaɓen shugaban ƙasa na 2027,
Gwamnatin Tarayya karkashin shugaban kasa, Bola Tinubu ta bayyana shirinta na samar da ayyukan yi ga mutane miliyan biyu a fannin fasaha zuwa shekarar 2030.
Donald Trump ya ce yakin Amurka da Iran zai iya kawo karshe bayan zaben tsakiyar wa’adin Amurka a Nuwamba, yana hasashen farashin man fetur zai fadi matuka.
Kasar Nijar ta naɗa Birgediya Janar Mamane Sani Kiaou sabon shugaban hafsan soji bayan dakile wani yunkurin tawaye da ya faru a babban birnin Yamai.
Sanata Victor Umeh ya ce Rabi’u Kwankwaso ba zai sha kaye a Kano a zaben 2027 ba idan an gudanar da sahihin zabe, yana mai cewa farin jininsa zai taimaka wa NDC.
Jam'iyyar ADC mai adawa ta ce Atiku Abubakar ba zai janye daga takarar 2027 ba, yayin da Chille Igbawua ya yi watsi da sukar shekarunsa da lafiyarsa.
Atiku Abubakar ya goyi bayan Dangote, yana mai cewa tallafin mai da ya gabatar zai rage kuɗin samar da mai a matatun cikin gida ba tare da jefa su cikin asara ba.
Masu zafi
Samu kari