Latest
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta fitar da jerin sunayen ƙarshe na ’yan takarar zaɓen shugaban ƙasa na karshe da za su gwabza a zaben 2027.
Tsohon shugaban Jam’iyyar PDP na ƙasa, Bamanga Muhammad Tukur, ya rasu yana da shekara 91, bayan ya shafe wani lokaci yana fama da rashin lafiya.
Tsohon kwamishina a Jihar Gombe kuma tsohon shugaban Ƙaramar Hukumar Akko, Hon. Muhammad Ismail City (Katukan Akko), ya fice daga jam’iyyar APC .
Gwamnan jihar Jigawa, Mallam Umar Namadi, ya karrama Shugaban Karamar Hukumar Birniwa, Shehu Baba, bayan ya shiga horon Hisbah tare da jami’ai 2,449.
Sarkin Igbesi na jihar Kwara, Oba Moses Oyinloye Iwedunmoye I, ya rasa ransa kwanaki bayan kubutar da shi daga hannun masu garkuwa da mutane a jihar.
Hukumar Makamashi ta Duniya (IEA) ta kiyasta cewa an yi asarar gangar mai kusan biliyan 2.8 da ake fitarwa ta Mashigar Hormuz tun bayan fara yaƙin Amurka da Iran.
Jam'iyyar PRP ta kare Sanata Shehu Buba kan zargin alakarsa da ‘yan bindiga, tana mai cewa ƙaryace aka shirya domin bata masa suna gabanin zaɓen 2027.
Wata mata ta kai mijinta kotu bayan ta zarge shi da yin wanka da wata mace, tare da cewa ya furta cewa “aure yaudara ne” bayan rikicin aurensu da suka yi
’Yan Najeriya sun yi asarar kuɗi masu tarin yawa a PXES bayan tsarin saka jari ya daina biyan riba, yayin da wasu suka kai hari ofisoshinsa a Adamawa da Kogi.
Masu zafi
Samu kari