Latest
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanar da shirin kafa kamfanin jirgin sama na kasuwanci mallakar jihar domin samar da ayyukan yi ga ’yan asalin Kano.
Gwamna Seyi Makinde ya ce an gargade shi kan takarar 2027, sannan EFCC ta nemi bayanan kwangilolin Oyo. Ya bayyana hukuncin kotu a matsayin nasarar bin doka.
Kungiyar PFN ta nuna adawarta da tsarin tikitin takara na Musulmi da Musulmi a zaben 2027, tana mai cewa Najeriya tana bukatar shugabanci mai cike da daidaito.
Ɗan takarar gwamnan Kaduna da ya sha kaye a ADC, Muhammad Bello Mainan Zazzau, ya yi murabus daga jam’iyyar kwanaki bayan sasanta rikicin shugabancinta.
A labarin nan, za a ji cewa gwamantin Ahmed Aliyu ta jihar Sokoto ta umarci ma'aikata da sauran wadanda su ka cancanci kada kuri'a su yi katin zabe.
Kungiyar kamfen Yusuf Tuggar ta musanta rahoton goyon bayan dan takarar APC a Bauchi, tana cewa matsayar wasu mutane ba ta wakiltar tsohon ministan.
Gwamnatin Donald Trump tana nazarin kai harin soji kan ƙungiyar JNIM mai alaƙa da al-Qaeda a Mali domin ɗakile ta'addanci a yankin Yammacin Afirka.
Peter Obi ya gana da Jakadan Birtaniya a Najeriya, Richard Montgomery, inda suka tattauna dimokuraɗiyya, tattalin arziki da ƙarfafa hukumomi gabanin zaɓukan nan gaba
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya yi kira da babbar murya ga 'yan adawa. Farfesa Nentawe ya bukaci su daina kushe gwamnatin Tinubu.
Masu zafi
Samu kari