Latest
Gwamnatin Katsina za ta raba Naira biliyan 4 ga mazabu 361, inda kowace za ta samu Naira miliyan 10 domin gudanar da ayyukan ci gaba bayan amincewar Gwamna Radda.
'Yan bindiga sun kashe tsohon kansilan Rim Ward a Riyom da ke Plateau, yayin da wani mutum ya jikkata. Ƙungiyar Berom ta buƙaci jami'an tsaro su kamo maharan.
Hadakar kungiyoyin Kiristoci ta bukaci Amurka ta ci gaba da matsa wa Najeriya kan tsaro, tana gargadin cewa tikitin Musulmi biyu zai iya kara barazana.
Gwamna Ademola Adeleke ya gargaɗi Bola Tinubu kan maguɗin zaɓen Osun, yana cewa hakan na iya haddasa rikicin siyasa irin na 1983 idan ba a yi adalci ba
Seyi Makinde ya soki gwamnatin Tinubu kan cire tallafin mai da barin darajar naira ta sauya lokaci guda, yana cewa matakan sun kara wahalar rayuwa.
Jigon APC kuma mai neman takarar shugaban kasa, Alhaji Bayero Lawal, ya maka jam’iyyar a kotu bisa zargin hana shi sayen fom din takara a zabe mai zuwa.
A labarin nan za a ji wasu daga cikin mutanen da abin da suka amfana da shi daga kudin da aka ware domin a yi juyin mulki a Najeriya a shekarar 2025.
Kwamitin Zaman Lafiya karkashin jagorancin Amurka ya ce Isra’ila ba za ta janye daga Gaza ba sai Hamas ta kammala ajiye makamanta. Israila ta kashe Falasdinawa.
Rahotanni sun ce barkewar cutar kwalara ta kashe akalla yan bindiga shida, ciki har da mataimakin Muhammadu Gwaska, a maboyarsu da ke karamar hukumar Anka a Zamfara.
Masu zafi
Samu kari