Latest
Hukumar Kwastam a Najeriya ta sanar da fara daukar ma'aikata duk shekara, tare da bayyana cewa za ta bude daukar ma'aikatan 2026 daga baya a bana.
Kashim Shettima ya ce shugaba Bola Tinubu ya cancanci yabo ba suka ba kan sauye-sauyen tattalin arziki, yana mai cewa ajiyar kuɗin ƙasashen waje ta haura $52bn.
Jam'iyyun APC, ADC, LP da SDP na kammala tsarin yakin neman zaben 2027, yayin da Tambuwal, Uzodimma da Al-Makura ke cikin wadanda ake hasashen jagoranci.
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta dakatar da shugabannin kananan hukumomin Bebeji, Rogo da Bagwai daga bakin aikinsu na tsawon watanni uku don gudanar da bincike.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Kano ta kai ta'aziyya jihar Sakkwato inda Abba Kabir Yusuf ya wakilta manyan jami'a su yi ta'azziyar Sardauna.
Farfesa Mansur Sokoto ya ce Malaman Musulmi ma sun gana da Bola Tinubu kuma sun faɗa masa gaskiya kan tsaro da matsin rayuwa, bayan kalaman Cardinal Onaiyekan.
Rundunar ‘yan sandan Sokoto ta tabbatar da harin Lakurawa a Girkau, inda aka kashe dan sanda da fararen hula biyu tare da kona motocin jami'an tsaro.
Wata kungiyar matasan Arewa ta yi barazanar janye goyon bayan Bola Tinubu a zaben 2027, tana zargin Seyi Tinubu da ware matasan Arewa daga mukaman siyasa.
Gwamnatin Katsina za ta raba Naira biliyan 4 ga mazabu 361, inda kowace za ta samu Naira miliyan 10 domin gudanar da ayyukan ci gaba bayan amincewar Gwamna Radda.
Masu zafi
Samu kari