Latest
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi watsi da karar NDC kan wasu sassan Dokar Zabe ta 2026, tana cewa tanade-tanaden sun dace da kundin tsarin mulki.
Shugaba Bola Tinubu ya yi alhinin rasuwar Cif Idowu Folorunsho Dada, mahaifin Segun Dada, yana yabawa rayuwarsa tare da mika sakon ta'aziyya ga iyalansa.
Hukumar SMEDAN ta sake bude shirin tallafin N50,000 ga kananan 'yan kasuwa ns kyauta, amma masu anfani dole ne su dauki akalla ma'aikaci daya aiki.
Bidiyon dan takarar gwamnan ADC a Oyo, Taofeek Adegoke, yana rabon dafaffiyar masara ga magoya baya ya jawo yabawa da suka a kafafen sada zumunta.
Akalla mutane 21 ake fargabar sun mutu, an sace 37 yayin da ‘yan bindiga suka kai hari Tsamaye a Sokoto, lamarin da ya raba dubban mutane da gidajensu.
Gwamnatin Amurka ta sauya tsarin neman mafaka ta hanyar bai wa USCIS damar tura bukatu kai tsaye ga alkalan shige da fice ba tare da yin hira da masu nema ba.
Gwamnatin Kano ta naɗa sababbin manyan sakatarori 19 tare da sauya wa wasu 14 wuraren aiki domin ƙarfafa aikin gwamnati da inganta gudanarwa a fadin jihar
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya soki tsohon Archbishop na Abuja, Cardinal John Onaiyekan, bayan ya yi wasu kalamai kan Shugaba Bola Tinubu.
Iran ta karyata rahotannin da ke cewa Shugaba Massoud Pezeshkian ya yi murabus, tana mai cewa jita-jitar karya ce da ake yadawa domin kawo cikas ga haɗin kan ƙasa.
Masu zafi
Samu kari