Latest
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yaba da jarumtar da jagororin Katalika suka yi wajen shaida wa Tinubu matsalolin Najeriya.
A labarin nan, za a ji fitaccen mawakin Afrobeats a Najeriya David Adeleke da aka fi sani da Davido ya fadi alakar da ke tsakaninsa da fitaccen dan wasa Ronaldo.
Shugaba Bola Tinubu ya amince da ƙarin albashin sojojin Najeriya da ya kai tsakanin kashi 30 zuwa 80 cikin 100, wanda zai fara aiki daga ranar 1 ga Satumba.
Gwamna Uba Sani ya tabbatar da cewa gwamnatin Kaduna za ta ci gaba da tallafa wa wadanda rikici ya shafa ta hanyar gidaje, ilimi, lafiya da tallafin tattalin arziki.
A labarin nan, za a ji cewa wani babban Fasto a Najeriya ya hango kuskuren da NDC ta yi wajen fitar da tsofaffin gwamnoni Peter Obi da Rabiu Kwankwaso takara.
Mutane biyar da ake zargin mayaƙan ƙungiyar ISWAP sun mutu yayin haɗa bam a Marte, da ke Borno, yayin da sojoji suka ƙara matakan tsaro a yankin.
Wasu mahara dauke da makamai sun kai hari kan jami’an tsaro a jihar Plateau, inda suka kashe mutum biyu tare da kwace bindigogin aikinsu a yayin harin.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da Cibiyar Kula da Cututtuka ta KNCDC da cibiyar kula da masu cutar sikila ta farko a Arewacin Najeriya.
Kotun tarayya ta yi watsi da karar PDP kan neman a kwace kujerar Anthony Attah bayan sauya sheka zuwa APC, tana mai cewa ikon yana hannun majalisar Benue.
Masu zafi
Samu kari