Latest
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya tura sakon taya murna ga wani dan Najeriya da ya kafa tarihi a wasan allo na chess da ya yi a cikin wannan makon da ake ciki.
Bayan gwamnoni sun ki amincewa da mafi karancin albashin N60,000, 'yan Najeriya sun bayyana kuka kan yadda gwamnoni ke kawo koma baya ga ayyukan kasa
Shehu Sani ya ce, bai ga wani abin ruddarwa ga batun karin N2,000 kan tayin da Tinubu ya yiwa ma'aikata na mafi karancin albashi ba a wannan makon da ake ciki.
Matsin rayuwa ya sanya wani fasto a Najeriya daina karbar kudin baiko don saukakawa masu zuwa cocinsa a Najeriya. Ya bayyana dalilansa masu karfi kan hakan.
Hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa EFCC ta gurfanar da tsohon gwamnan Taraba, Darius Ishaku da Bello Yero a gaban kotu kan tuhuma 15.
Gwagwarmayar samun 'yancin kai cike take da jajircewa da sadaukarwa. Akwai abubuwa da dama da suka taimaka a kokarin Najeriya na samun 'yancin kai daga Turawa.
A wannan labarin, gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo ya ce babu abin da yan kasar nan za su yi sai godiya ga mahallicci da ya nuna masu zagoyar samun yancinta.
Gwamnatin tarayya ta ce ƙasar China a shirye take ta ƙara bai wa Najeriya bashin maƙudan kuɗi, ta ce Tinubu bai roki a yafewa kasar nan wani bashi ba.
Hadarin mota ya ritsa da yan Maulidi a jihar Jigawa. Mutane shida sun rasu guda tara sun samu munanan raunuka. Rundunar yan sanda sun fara bincike kan hadarin.
Masu zafi
Samu kari