Latest
Rahotanni sun ce dakarun sojojin Amurka a USS Abraham Lincoln sun fuskanci gajiya, ƙarancin abinci da matsalolin lafiya bayan shafe kwanaki 250 a teku.
A labarin nan za a ji cewa yan takarar gwamna a PDP da APM sun kara wa Ademola Adeleke karfi inda suka hakura da neman kujerar gwamnan jihar na gobe.
An kashe direban motar Dangote da wata mata a jihar Benue, yayin da sojojin Operation WHIRL STROKE suka fara farautar masu hannu a harin da aka kai.
Kungiyar ASUU ta soki tsare shugabanninta da 'yan sanda suka yi a jihar Imo, tana mai gargadin cewa tsoratarwa ba za ta tsayar da yajin aikin ba.
Gwamnatin jihar Edo ta caccaki Davido kan kiran Shugaba Donald Trump ya sanya ido kan zaben Osun, tana mai cewa ya koma dakin waka maimakon siyasa.
Shugabannin Kiristoci sun bukaci ’yan Najeriya su yi wa Tinubu da sauran shugabanni addu’a, tare da yin kira ga zaman lafiya da farfado da Najeriya.
Sheikh Ahmad Gumi ya kare amfani da kudaden gwamnati don auren gata, yana mai cewa hakan ya dace da kyakkyawan shugabanci a jihar da ke tafiyar da Shari’a.
A labarin nan za a ji cewa hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta ta ICPC ta tabbatar da samun bayanai a kan wasu ma'aikatan bogi a Najeriya.
Jami’ar Jihar Abia ta dakatar da Farfesa Nnamdi Nwaeze kan wani rubutun Facebook da ya yi ikirarin cewa farfesoshi a jami’ar suna samun kasa da N400,000 a wata.
Masu zafi
Samu kari